Siyasar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce a shirya yake ya marawa Obi baya matuƙar PDP ta amince za ta ba shi tikitin takara a zaɓen 2027.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna alamun bai hakura da neman mulkin Najeriya ba, ya ce wuƙa da nama na hannun mambobin PDP.
Wata kungiyar magoya bayan APC ta jaddada cewa duk wani ƙawance da haɗa kai da ƴan siyasa ke shirin yi, ba za su iya kawar da Tinubu ba a babban zaɓen 2027.
Yayin da ƙimar Naira ke kara taɓarɓarewa a kasuwar musaya, jigon PDP ya gano cewa gwamnan CBN, Yemi Cardoso da ministan kuɗi, Wale Edun ne asalin matsalar.
Jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara ta tabbatar da dakatar da mamba mai wakiltar Kaura Namoda da Birnin Magaji, Aminu Sani Jaji kan zargin cin amana.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce ya yi nasarar kan abokan gaba a jihar da suke neman kawo masa cikas a cikin gwamnatinsa a wannan hali.
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce rigingimun siyasar jihar Rivers ba su ɗauke masa hankali daga aikin da shugaban ƙasa Tinubu ya ɗora masa ba.
Jam'iyyun adawa a Najeriya irinsu NNPP, AFGA, ADC sun yi taron hadaka domin shirin kawar da APC a zaben 2027. An gudanar da taron ne a jihar Kaduna.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen babban zaɓen 2027, jam'iyyar PDP tay yi rashin babban jigo yayin da Oyedukon, tsohon mataimakin shugaba ya koma APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari