Shugaban Sojojin Najeriya
Shugaban rundunar sojin kasa, Lt Janar Faruk Yahaya ya amince da nadi tare da sauya wa manyan sojojin kasa wurin aiki duk don ba su kaimin yakar ta'addanci.
Kimanin mutum biyu ne suka mutu sakamakon harin yan ISWAP suka kai Cibiyar Tukur Yusufu Buratai ta yaki da kuma samar da zaman lafiya, TBI da ke jami’ar Sojin N
Wani sabon rahoto da cibiyar CDD ta fitar ya bayyana yadda hafsoshin soji suka yi sama da faɗi da dala biliyan $15bn na kwangilar makamai cikin shekara 20.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya (DHQ) ta ja kunne akan yadda ‘yan siyasa su ke yin fostocin kamfen sanye da sutturun sojoji, kamar yadda Premium Times ta ruwaito. M
Shugaban rundunar sojin saman Najeriya, Oladayo Amao, ya bukaci dakarun sojinsa su cigaba da kaddamar da hare-hare kan yan bindiga har sai dun kare baki ɗaya.
Wasu mazauna yankunan sun kira wakilin The Cable da safiyar Talata inda suka bayyana damuwarsu akan yadda mayakan suke yawan taruwa a Gumsuri Litawa tun ana gob
Babban hafsin sojojin sama, CAS, Air Marshal Isiyaka Oladayo Amao, ya ce rundunarsa ba za ta bawa yan bindiga damar su rika kai hare-hare ba a Arewa maso Yamma
A jiya Juma'a, hafsoshin tsaro sun samu sabon umarni daga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan cewa su mitsike 'yan ta'addan ISWAP, makwafan Boko Haram a yanzu.
An saki sunan wadanda aka yi wa karin girman ne bayan majalisar kolin sojojin kasa, ruwa da sama ta yi taro da Ministan Tsaro, Manjo-Janar Bashir Magashi mai ri
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari