Shugaban Sojojin Najeriya
Babban mai bincike a Cibiyar Nazarin Rikice-rikice ta Duniya da ke Bonn, Oyewole Oginni, ya ce Bola Tinubu ya yi abin da ya dace da ya aauta hafsoshin tsaro.
Sauya shugabannin sojojin Najeriya da Bola Tinubu ya yi ciki har da hafsun tsaro, Janar Christopher Musa zai shafi manyan Janar sama da 60 a Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta yi bayani kan dalilin da ya sa Mai girma Bola Tinubu ya kori hafsoshin tsaro daga kan mukaminsu. Ta ce yana da ikon yin hakan.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi tsokaci kan sauya hafsoshin tsaron da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi. Ta bukaci ya gayawa 'yan Najeriya gaskiya.
Yayin da Janar Christopher Musa ya bar ofis ba tare da cika alkawarin da ya dauka ba, Bello Turji ya ci gaba da zama tushen kalubalen tsaro a Arewacin Najeriya.
Tinubu ya sauya manyan hafsoshin tsaro, amma ya bar Manjo Janar Emmanuel Undiandeye a matsayin hafsun leken asiri saboda ƙwarewa da gogewarsa a harkar tsaro.
Tinubu ya naɗa Manjo Janar Waidi Shuaibu a matsayin sabon hafsun sojojin kasa bayan nasarorinsa a Arewa maso Gabas, inda yana maye gurbin Janar Olufemi Oluyede.
Tinubu ya sauya shugabannin rundunonin tsaro, ya naɗa Oluyede, Shaibu, Aneke da Abbas a sababbin mukamai domin ƙarfafa tsaro da haɗin kai a Najeriya.
A yayin da ya sallami kusan dukkanin hafsoshin tsaron Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nada sababbin hafsoshi, ciki har da Janar Olufemi Oluyede wanda ya zama CDS.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari