Hotuna kyawawa
Wani uba dan Najeriya ya fashe da kukan murna a ranar auren diyarsa. Bidiyon ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya inda suka tofa albarkacin bakunansu.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan bayyanan hotunanta tare da masoyinta dan tsurut. Ta daga shi sai kace dan karamin yaro.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta saki hotunan wani katafaren gida a Twitter sannan ta yi ikirarin cewa miliyan 1.5 za a siyar da shi. Mutane sun yi martani.
Wani mutumin ya sanya dogayen takalma sannan ya yi fice a bayan an wallafa bidiyon a TikTok. Mutane da suka ganin sun ce takalmin ya yi kama da takobi.
Wani mutum da ke bai wa aikinsa muhimmanci duk da cewar kekensa yake hawa zuwa aiki ya samu kyautar bazata na tsadaddiyar mota daga mai kamfaninsa.
Wata uwa mai bukata ta musamman ta yi nasarar haihuwar lafiyayyen yaro kuma ta wallafa bidiyon kyakkyawan yaron a dandalin TikTok domin nunawa mabiyanta.
Wani dan Najeriya wanda ya halarci wani shagalin bikin aure ya samu tayin wata uwa wacce ta nemi ya auri diyarta wacce har yanzu bata da mashinshini.
Wata mata yar Najeriya wacce ta shafe tsawon shekaru 10 tana aiki a matsayin mai reno ta samu kyautar gida daga uwar dakinta a matsayin tukwicin godiya.
Wani matashi ya auri kyakkyawar budurwar da ya kamu da sonta lokacin farko da suka fara haɗuwa shekara huɗu da suka gabata. Hotunan bikinsu sun ƙayatar sosai.
Hotuna kyawawa
Samu kari