Hotuna kyawawa
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Gusau/Tsafe a majalisar wakilai ta kasa, Kabiru Ahmadu Maipalace, ya aurar da yan mata marayu tara a jihar Zamfara.
Wasu tagwayen maza sun angwance da burin ransu, wadanda suma tagwayen mata ne a rana daya. Hotunan shagalin bikinsu sun yadu a dandalin soshiyal midiya.
Wani matashi ya ba da labarinsa mai cike da mamaki kan yadda ya tashi daga gidan yan malam shehu zuwa wani dankarere bayan ya shafe shekaru 7 yana aiki tukuru.
Wata mata da ta auri miji dan tsurut ta saki hotunan da ke nuna cewa ita da mijinta sun samu ‘karuwar diya mace. Mutane da dama sun taya su murna.
Masu amfani da soshiyal midiya sun shiga rudani kan wani al’amari da ya faru a wajen wani taro. An gano wata mata tana tafiya kwatsam sai ta koma yin rarrafe.
Wani miji ya bai wa matarsa hakuri da tsinken tsire guda biyu bayan sun samu sabani, bidiyon da ya yadu ya nuna yadda matar ta yafewa mijin bayan ya isa gareta.
Diyar mai kudin Afrika, Aliko Dangote, ta yi taku a wajen wani taro da ta halarta. Ta kasance darakta a kamfanin mahaifinta amma ta ware lokacin sharholiya.
Wani bidiyon TikTok mai ban mamaki ya nuno wata mai aikin bara a titi tana siyan soyayyar kaza daga wajen wani dan talla. Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu.
Wata matar aure ta haifi tagwaye kasa da awanni 24 bayan mijinta ya mutu. Bidiyon matar da yaran nata ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya.
Hotuna kyawawa
Samu kari