Hotuna kyawawa
Wata matashiyar budurwa ta saki wani bidiyo a TikTok da ke nuna cewa iyalinta sun raba biredi a matsayin gudunmawa a wajen wani biki. Bidiyon ya dauki hankali.
Wani karamin yaro da Allah ya yi wa tsantsar kyawu ya tsuma zukatan mutane da dama bayan mahaifiyarsa ta wallafa bidiyonsa a dandalin zumunta na TikTok.
Mitchel Ihezue, sarauniyar kyau ta duniya daga Najeriya ta shirya angwancewa da hamshakin dan kasuwa kuma dan siyasa, Yarima Ukachwukwu. Shekarun ta 26 shi kuma 57.
Wani bature da yaransa sun karaya sosai a filin jirgin sama yayin da suka yi wa mai aikinsu rakiya don ta koma gida. Mutumin ya karaya yayin da ya ga yara suna kuka.
Wata mata mai yara 22 ta dauki bidiyon zuri’arta sannan ta bayyana cewa an haifi 20 daga cikin yaran a shekara daya. Yawancin yaran nata bibbiyu ne.
Wata matashiyar budurwa ta karbi dalolin da wani mutum ya bata ba tare da bata lokaci ba. Tsoffin mata biyu sun samu damar amma sun ki karba saboda tsoro.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno lokacin da wani malami ya tara dalibansa don dauko wani yaro da ke yawan fashin zuwa makaranta. Bidiyon akwai ban dariya.
Wani mutumi ya farmaki wajen shagalin bikin tsohuwar budurwarsa da ta haifa masa yaro da niyan tarwatsa taron gaba daya. Bidiyon ya yadu a dandalin soshiyal midiya.
Wata matashiya ta ja hankalin jama’a da dama a dandalin TikTok bayan ta baje kolin sauyawar launin fatar jikinta. Jama’a sun yi martani sosai a wallafar tata.
Hotuna kyawawa
Samu kari