Muhammadu Sa'ad Abubakar
Mai alfarma sarkin Musulumi ya yi magana kan yadda ake kashe rayukan mutane a Najeriya musamman a Arewa a taron sarakunann Arewa na bakwai a Borno.
Majalisar sarakunan Arewa ta gudanar da taronta na bakwai a Maiduguri na jihar Borno. Taron ya mayar da hankali ne kan lamuran tsaro da suka addadi jama'a.
Mai alfarma sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya shawarci gwamnonin jihohi su yi koyi da Sakkwato, su daina nunawa jama'arsu banbanci.
Mai alfama Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, ya ta ya al'ummar Musulmi murnar kammala azumin watan Ramadan. Ya ba da shawara kan shugabanni.
Yayin da ake bikin sallah a Najeriya, Sheikh Muhammed Habibullah Adam Abdullah El-Ilory ya bayyana Litinin, 31 ga Maris, 2025, a matsayin ranar Eid-el-Fitr.
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya sanar da ganin jinjirin watan Shawwal na shekarar 1446AH. Za a yi karamar Sallah ranar Lahadi.
Kwamitin ganin wata na fadar mai alfarma sarkin musulmi ya bayyana yadda za a tura saƙon ganin watan Shawwal yau Asabar, 29 ga watan Ramadan, 2025.
Fadar mai alfarma sarkin musulmi ta ba wasu matasa masu yi wa ƙasa hidima kyautar talabijin na bango watau Plasma da N100,000 bisa kyawawan halayensu.
Kwamitin ganin wata ya bayyana lokutan da fadar sarkin musulmi ke duba ganin watan ƙasashen gabas kamar Saudiyya ko da ilimin falaki ya nuna ba za a ga watan ba.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari