Labaran Rasha
Gwamnatin ƙasar Rasha ta musanta zargin hannu a zanga-zangar 1 ga watan Oktoba, 2024 da aka yi a Najeriya, ta ce ƙasashen yamma ne ke naman haɗa faɗa.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana cewa ta damke akalla mutane 873 bisa zargin karya doka kwanakin da aka gudanar da zanga zanga a jihar, an kai wasu Abuja.
Rundunar sojan Najeriya ta caccaki masu ɓuya a rigar zanga-zanga tare da lalata wuraren ibada a tattakin da ke gudana na kwanaki 10 a fadin kasa.
Tsohon shugaban cibiyar harkokin ƙasashen waje (NIIA), Farfesa Bola Akinterinwa ya bayyana cewa matasan da ke daga tutar Rasha ba 'yan Najeriya ba ne.
Ofishin jakadancin ƙasar Rasha a Najeriya ya nesanta gwamnatin ƙasar daga zargin hannu a ɗaga tutocinta da masu zanga zanga ke yi musamman a jihohin Arewa.
Wani bincike ya nuna yadda wasu kasashen Afrika da suka fi cin hanci da rashawa a nahiyar. An bayyana cewa, a yanzu haka dai babu Najeriya a kasashen 10.
Shugaban kungiyar NANS reshen jami'o'in Benin, Ugochukwu Favour ya nemi a kama dan jaridan da ya yi rahoton 'digiri dan Kwatano', inda ya ce barazana ne ga gwamnati.
Akwai shari'o'i tsaffi da saffi da aka fara su a 2023 ba a kammala ba, wata kila sai a wannan shekarar ta 2024, sun hada da shari'ar DCP Abba Kyari, Godwin Emefiele.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya zargi Shugaba Putin na Rasha da hannu a cikin kisan shugaban sojin Wagner, Yevgeny Prigozhin a hadarin jirgin da ya faru.
Labaran Rasha
Samu kari