Yan fashi
A wannan labarin, za ku ji cewa rundunar yan sandan reshen Jigawa ta samu nasarar cafke wasu daga cikin mugayen yan fashi da makami da su ka addabi yankin.
Yan fashi da makami sun mamaye wata unguwa cikin dare sun bi gida gida suna ta'addanci kan bayin Allah. Yan fashin sun sace makudan kudi da kayayyaki.
Fitaccen malamin addinin Kirista a Najeriya da aka fi sani da Ndabosky ya fadi yadda ya taba fashi da makami kafin Allah ya ceto rayuwarsa ya dawo harkar addini.
Rundunar yan sanda a jihar Jigawa ta cafke yan fashi da makami a kananan hukumomi shida na jihar. Ana zargin yan fashin ne da sace sace da barzanar kisa.
Rundunar yan sanda ta kama dan fashi da makami da ya addabi alumma a Arewacin Najeriya. Dan fashin ya shahara da sata da kisa a Jigawa. An kama shi a Benue.
Wata babbar kotun jiha da ke Ilorin, jihar Kwara ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga mutane biyar da ake zargin sun kashe mutane 39 a harin bankin Offa.
Rundunar yan sanda a Bauchi ta kama wasu gungun yan fashi da makami da suka addabi kamar hukumar Misau. Sun haura gida da bindiga sun yi satar kudi.
Rundunar yan sanda a Katsina ta cafke gungun yan ta'adda masu fashi da makami da kuma wasu yan ta'adda masu saka bidiyon bindigogi a kafafen sadarwa ta intanet.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane biyu da ake zargin miyagu ne da ke kaiwa 'yan bindiga makamai da rahoto a Zariya da kewaye.
Yan fashi
Samu kari