Haduran mota a Najeriya
Hukumar kiyaye haɗurra ta kasa FRSC ta samu nasarar kuɓutar da wasu fasinja daga hannun wani direba da yasha giya ta bugar dashi fiye da ƙima a wani yankin Ogun
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa reshen jihar Lagos ta bayyana kama mutane 10,455 da sukayi laifi daban-daban a manyan hanyoyin Lagos cikin watanni biyu kacal
Mutane aƙalla 10 ne aka tabbatar da sun mutu har lahira a sakamakon mummunan haɗarin mota daya rutsa dasu a kan babban titin Aba zuwa jihar Enugu a jiya laraba.
Hadarin mota a hanyar Abuja zuwa Lokaci ya yi sanadiyyar mutuwan wasu mutane 3 tare da jikkata mutum 13. An bayyana lambobin motocin da hadarin ya rutsa dasu.
FRSC sun bayyana cewa mutane 21 ne suka mutu cikin 22 da hadarin hanyar Bauchi ya afka dasu. Hukumar ta bayyana sunayen mamatan da lambobin wayar makusantansu.
Mutum 1 ya mutu, wasu da dama sun jikkata a wasy hadarurruka guda biyu da suka faru daban daban a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan a ranar 24 ga watan Mayu.
Ayarin motocin mataimakin shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo sun gamu da mummunan hadari a babban birnin tarayya Abuja yayin da suke kan hanyarsu ta
A sannu kasar Najeriya ke neman cinye gasar kasar da ta fi kowacce miyagun tituna masu hatsarin gaske. Wannan kuwa ya dogara da yawan mutanen da ke mutuwa bane a kowacce rana a kan titunan. Kamar yadda hukumar kula da hadurran...
Wai ibtila’I ya rutsa da mutane da dama yayin da jirgin kasa cike da fasinjoji ya tuntsura daga kan layin dogo a daidai kasuwar dabbobi ta Ashade dake kusa da tashar Magoro, a cikin unguwar Agege ta jahar Legas, kamar yadda Legit.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari