Jihar Rivers
Gwamnan jihar Rivers, Fubara ya yada makaman yakinsa, yayin da ya hadu da Wike a wani taro a jihar. Fubara ya ce lokacin rikici a tsakaninsu ya kare.
Yayin da ake ta kokarin lalubo hanyar maslaha a rikicin siyasar da ƴa ɓarke a jihar Ribas, masu ruwa da tsakin PDP da lga Ikwerre sun ɗauki ɓangaren Wike.
Rahotanni sun bayyana cewa wata dalibar jami'ar Fatakwal ta rasa rayuwarta bayan shan maganin kwari. Makwaftanta ne suka balle kofar dakinta suka kaigawar asibiti.
Gwamnan jihar Ribas, Similanayi Fubara, ya nemi gafarar mazauna jihar Ribas kan rikicin da ya auku wanda ya kira da abun nadama da damuwa na yan kwanaki.
Shehu Sani ya yi tsokaci kan rikicin siyasar da ke aukuwa a jihar Rivers, inda ya ba Gwamna Siminalayi Fubara, shawara kan yadda zai magance Wike.
Rikicin siyasar da ke aukuwaɓa tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da Wike ya sanya an yi muhara kan batun iyayen gida a siyasance.
Nyesom Wike ya dauki zafi wajen sulhu da Gwamnan Ribas. Nyesom Wike ya zauna da Sanatoci da ‘yan majalisar wakilai domin dinke barakar PDP a Ribas.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya yi bayanin cewa ba zai bari Sim Fubara ya yi aiki da makiyansa ba bayan ya yi aiki don ganin ya zama gwamnan Ribas.
Wata babbar kotu a jihar Ribas ta hana majalisar dokokin jihar tsige Gwamna Siminalayi Fubara. An dai samu rikicin siyasa a jihar Rivers cikin kwanakin nan.
Jihar Rivers
Samu kari