Jihar Rivers
Wani dan majalisar dokokin jihar Ribas, Enemi Alabo, ya yi nuni ga rabuwar kawuna a PDP a matsayin babban dalilin da yasa yan majalisa 27 suka koma APC.
Jigon APC ya bayyana wasu abubuwa da ya hango sun faro a danbarwan siyasar jihar Ribas gabanin lamarin ya kai ga sauya shekar yan majalisar jiha 27 cikin 32.
Ana da labari Jam’iyyar PDP ta bukaci INEC ta sake wani zabe tun da ‘yan majalisan Ribas sun dawo APC, ta ce ‘yan majalisar dokokin jihar Ribas sun rasa kujerunsu.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya shiga ganawar gaggawa da majalisar zartarwa a jihar bayan sauya sheka na 'yan majalisu 27 zuwa APC daga PDP.
Kungiyar Ijaw Nation Congress (INC) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya shiga tsakani kan rikicin siyasar da ke aukuwa a jihar Rivers.
Yan majalisar dokokin jihar Rivers na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun sanar da ficewarsu daga jam'iyyar zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi martani kan masu zanga-zangar sai ya mukaminsa na Minista inda ya ce dimukradiyya ce kowa ya na hakkin nuna damuwarsa.
Wasu jami'an rundunar yan sandan jihar Rivers sun shiga hannu bisa zargin sace wani matashi da neman makudan kudaden fansa har naira miliyan daya.
Da safiyar yau ce Juma'a 1 ga watan Disamba jirgin saman sojin Najeriya ya yi hatsari inda jirgin ya tarwatse a birnin Port Harcourt da ke jihar Ribas.
Jihar Rivers
Samu kari