Rikicin addini
Femi Adesina ya yi kaca-kaca da wasu fastoci a littafin da ya rubuta game da mulkin Muhammadu Buhari. A karshe gwamnatin Muhammadu Buhari ta kunyata malaman karya.
Paul Agomoh wani dan Najeriya wanda ya yi aiki da marigayi TB Joshua na cocon SCOAN, ya bayyana umarnin da ake ba masu daukar hoto wajen nadar mu'ujiza.
An bayyana yadda gwamnan jihar Zamfara ya warware wata matsalar da ta shafe shekaru 8 a kasa a jiharsa, inda ya gina sabon masallaci ga wani tsagin.
Gwamnatin jihar Katsina ta hada kai da Hisbah wajen tabbatar da an hana bara a fadin titunan jihar. Hisbah ta bayyana yadda za ta yi hakan cikin sauki a yanzun nan.
A karshe, Gwamna Dauda Lawal ya shiga tsakani bayan rikicin masallacin da ya jawo shafe shekaru bakwai a rufe kan rikicin akida a garin Moriki a jihar Zamfara.
Rikicin addini ya taba ibadar masallata a wani babban masallacin Juma'a a Zamfara. An daina sallah a masallaci saboda sabanin 'Yan Izala a Moriki.
Kalaman Sheikh Baffa Hotoro a kan mutanen da aka kashe a Tudun Biri ya jefa shi a matsala. Majalisar dokokin jihar Kano ta yi magana game da kalaman malamin.
Mutane sun yi Allah wadai da wani malamin addini da ke ikirarin yana da mu'ujizar warkar da mutane. A wani bidiyo an ga malamin na kokarin warkar da wata gurguwa.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai, MURIC ta soki Fasto Enoch Adeboye kan nuna goyon bayanshi karara ga kasar Isra'ila a cikin wani faifan bidiyo da ya fitar.
Rikicin addini
Samu kari