Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun jaddada matsayarsu, sun bai wa gwamnatin Najeriya wa'adin ta janye ƙarin kudin wutar lantarkin da ta yi a ƙasar nan.
Gwamnatin tarayya ta kafe kan ƙarin kudin wutar da ta wa ƴan Band A, amma ƴan kwadago sun ce ba za ta saɓu ba, ya zama dole a soke wannan karin a Najeriya.
Yadda kamfanin AEDC ya kawowa wani mutumin Abuja takardar shan wutan N47m. Muhammad Jameel ya bada labarin mutumin da ya sha kudin wutar lantarkin N47m.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da biyan wasu tulin kuɗaɗe da ake bin Najeriya na tallafin samar da wutar lantarki, za a biya kudin a hankali a hankali.
Minstan makamashi, Adebayo Adelabu ya ce babu dalilin yin kuka saboda karin kudin wutar lantarki. A cewarsa wadanda basu biyan kudi ne ke yin kukan.
Babbar kotun Abuja ta yi fatali da buƙatar tsohon ministan wuta, Olu Agunloye na dakatar da shari'ar da ake masa kan yadda aka batar da kuɗin kwangilar Mambilla.
Majalisar dattawan ta sahalewa gwamnatin tarayya ta ciyo rancen $500m a kokarin da ake yi na tabbatar da cea dukkanin ‘yan Najeriya su na da mitar wuta.
Ma'aikatu sama da 34 ne a birnin tarayya, ciki har da fadar shugaban kasa suka kasa biyan kudin wutar lantarki duk da ware musu kudi sama da naira bilayn 10.
Matsalar wutar lantarki a yankin Arewa maso Gabas ya kara ƙamari yayin da mutanen yankin suka bukaci Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ya yi murabus.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari