Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Hukumar kashe gobara ta jihar Oyo ta tabbatar da cewa gobara ta lakume gidan tsohon gwamnan Oyo, marigayi Adebayo-Akala. Mutum biyu sun mutu, daya ya jikkata.
Gwamnatin Shugaba Tinubu za ta kashe akalla Naira biliyan 600 wajen biyan tallafin wutar lantarki da 'yan Najeriya suka sha a 2023. Gwamnati na neman mafita.
A ranar litinin ne cibiyar samar da wutan lantarkin Najeriya ta sake durkushewa, lamarin da ya jefa kasar cikin duhu. Ko a watan Satumba an samu irin hakan sau uku.
Gwamnati ta yi watsi da batun Mambilla a 2024, Tun a shekarar 2017 Muhammadu Buhari ya amince a kashe $5.792bn domin wannan aiki, har yau dai maganar ba tayi nisa ba
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmad Tinubu ta sha alwashin kawo karshen duk wasu matsaloli da ke addabar fannin wutar lantarki. Minista Adelabu ne ya bayyana hakan.
Wuta ta lakume ofisoshi da kayan aiki da gobara ta tashi a Hukumar shari’ar Kano. Tashin gobarar a ranar Talata ya tsayar da ayyukan Hukumar cak.
Yajin aikin NLC bai karɓu ɗari bisa ɗari ba a jihar Kaduna ranar Talata, bankuna da gidajen mai sun gudanar da ayyukansu kamar kullum ranar Talata.
Yayin da ake ci gaba da yajin aikin kungiyar NLC, kungiyoyi da dama sun tsunduma yajin aiki a Najeriya a kokarin bin umarnin kungiyar kwadago ta NLC.
Ma’aikatan wutar lantarki sun kashe babban layin lantarki na kasa a ranar Talata, 14 ga watan Nuwamba, bayan sanar da yajin aikin yan kwadago suka yi.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari