Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Gwamnan APC ya ba Bola Tinubu shawarar ya binciki Obasanjo kan matsalar wuta. A 1998, Najeriya ta na samar da fiye da megawatt 6, 000 na wutar lantarki.
Wani rahoto a kasar Burtaniya ya fitar da jerin kasashen Nahiyar Afirka 10 da suka fi fama da matsalar daukewar wutar lantarki wanda ya ke gurgunta tattalin arziki.
Mayakan kunhiyar 'yan ta'adda ta Boko Haram sun sake kai hari kan turakun wutar lantarki a jihar Yobe. Maharan sun yi barna wacce ta sa aka shiga duhu.
Za a dauke wutar lantarki a wasu sassa na Abuja kamar Garki, Asokoro, Lugbe, Titin Airport, Gudu, Gaduwa, sassan Lokogoma, Apo, Kabusa, Guzape da Nepa Junction.
Rundunar soji ta koka kan yadda kamfanin wuta ya jefa su cikin duhu wanda ke neman jawo matsala a barikoki inda ta ce gawarwaki sun fara rubewa dalilin haka.
Yayin da Gwamnatin Tarayya ke kokarin cire tallafin wutar lantarki, Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci Gwamnatin da ta janye shirin a halin da ake ciki.
Abubakar Malami SAN ya sasanta da kamfanin, ya amince za a ba s $200m domin su janye kara a kotu. Muhammadu Buhari ya fadawa gwamnatin Bola Tinubu gaskiyar batun.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada umurnin a biya bashin naira miliyan 324.35 ga Hukumar Rarraba Lantarki na Abuja, AEDC, da ake bin Gidan Gwamnati.
Wani bidiyo da ya yadu wanda aka ce an dauke shi a bidiyo ne ya nuno tarin wayoyi da wasu mambobin coci suka jona. Bidiyon ya haifar da martani a soshiyal midiya.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari