Jihar Plateau
Rundunar 'yan sandan jihar Filato za ta gurfanar da mutum 22 da ake zargi da hannu wajen kashe matafiya masu tafiya daurin aure daga Zariya zuwa Filato.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilan Najeriya ta fara fafutukar neman hanyar kawo ƙarshen zubar da jinin bayin Allah ba dare ba rana a fadin jihar Filato.
Wasu 'yan bindiga sun kashe 'yan banga 70 yayin da suka kai hari a wasu kananan hukumomin jihar Filato. 'yan bindigan sun kona gidaje bayan kai harin.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun kama wani mutum mai suna Stephen Gyang da ake zargi da kitsa kai hari kan matafiya a Barikin Ladi a ranar Asabar.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wasu masu makoki a kauyen Rim, jihar Plateau, inda suka harbi matashi.
Wasu 'yan bingida sun kai hari gidan tsohon ministan wasanni, Damishi Sango a jihar Filato. Sun kashe wata mmata 'yar uwar shi bayan sun harbi dan sanda.
Yayin da jam'iyyar APC ta tafka asara a yau Laraba, wani hadimin gwamnan Plateau ya yi murabus daga mukamin mai ba gwamnan jihar shawara kan harkokin siyasa.
Kakakin majalisar Filato ya yi murabus, an zaɓi Nanloong Daniel na APC, yayin da ake sa ran hakan zai dawo da zaman lafiya bayan rikicin siyasa a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa Jama'atul Nasril Islam ta bayyana takaici a kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ta zuba ido ana kashe jama'a babu kakkautawa.
Jihar Plateau
Samu kari