Kwamitin zaman lafiya
A labarin nan, za a ji cewa sabon tarin da Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump ya jefa mata masu dauke da cutar kanjamau a cikin mawuyacin hali a Najeriya.
Maria Corina Machado ta samu kambun zaman lafiya na shekarar 2025 bayan tantance mutane da dama. Shugaban Amurka, Donald Trump na cikin wadanda suka nema.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya bayyana cewa ana kokarin neman zaman lafiya da yan ta'adda a kananan hukumomin da hare-hare suka yi yawa.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta bayyana takaicin yadda gwamnatin tarayya ta karya alkawarin da ta dauka a kan 'ya'yanta.
Yayin da ake yada batun cewa Bello Turji ya shirya ajiye makamansa, Sheikh Murtala Bello Asada ya samu damar tattaunawa da kasurgumin dan bindigar kan lamarin.
Kasurgumin dan ta'adda, Bello Turji ya tabbatar da cewa ana tattaunawa zaman lafiya a Zamfara, ya soki Sheikh Murtala Asada kan abin da ya kira karyar da yake yi.
Kungiyar malaman jinya da unguwar zoma ta sanar da janye yajin aikin da ta tsunduma a fadin kasar nan. Janye yajin aikin na zuwa ne bayan kwashe kwana hudu ana yi.
Yayij da al'umma ke ƙara shiga damuwa kan matsalar tsaron da ake fama da ita a Arewa, Sani Black, wani kasurgumin ɗan bindiga ya nemi harajin zinare a Zamfara.
Wata matashiya 'yar Arewacin Najeriya mai suna Maryam Hassan Bukar ta zama jakadiyar zaman lafiya ta farko a tarihin majalisar dinkin duniya. An taya ta murna.
Kwamitin zaman lafiya
Samu kari