Kwamitin zaman lafiya
Gwamnatin jihar Filato ta kafa sababbin dokoki saboda hana kashe kashe a jihar. An hana kiwon dare da takkaita zirga zirga da babura da zirga zirgar shanu da dare.
An karrama mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero da lambar yabo kan zaman lafiya a jihar Kano. An karrama Aminu Ado ne bayan ya janye hawan sallah wa Sanusi II.
Jonathan ya lashe kyautar Sunhak Peace ta 2025. Tinubu ya taya shi murna, yana mai cewa karramawar ta tabbatar da rawar da yake takawa wajen samar da zaman lafiya.
Shugaban riko na jihar Ribas da ya gaji gwamna Siminalayi Fubara ya gargadi sarakunan gargajiya kan shiga siyasa, ya bukaci su ba da hadin kai kan tsaro.
Gwamnan jihar Neja, Muhammed Umaru Bago ya buƙaci musulmi su ƙara zage dantse wajen yi wa kasa da jiharsu addu'ar zaman lafiya da ci gaba a watan Ramadan.
Jihar Benue ta sanar da barkewar zazzabin Lassa, inda mutum 5 suka kamu, 3 sun mutu. Gwamnati ta dauki matakan dakile cutar tare da wayar da kan jama’a.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa ta samar da isassun kudi a bangaren tatara bayanan sirri domin daƙile duk wata baranar tsaro idan ta taso a jihar.
Kungiyar YIAVHA ta kawo karshen rikicin Fulani da Berom a jihar Filato bayan shafe shekaru 35. Fulani da Berom sun yi noma tare kuma sun girbe amfanin gona.
Gwamnatin tarayya ta bayyana sabon shirin da zai inganta lafiyar mata masu haihuwa a fadin tarayyar kasar ta hanyar yi masu tiyata kyauta idan bukatar ta taso.
Kwamitin zaman lafiya
Samu kari