Jihar Osun
Karuwar rahotannin kwacen babura a jihar Osun ya tilasta rundunar 'yan sandan daukar matakin sanar da jama'a sabon dabarar barayin da ke kwacen baburan.
Hukumar kiyaye hadura ta kasa ta fitar da rahoto kan haduran da aka yi a bikin sallah a Osun, Oyo da Ondo. Mutane 128 sun yi hadari, 13 sun rasu, 78 na asibiti
Ɗan Majalisar Tarayya da ke wakiltar Ifelodun/Boripe da Boluwaduro a jihar Osun, Soji Adetunji ya gwangwaje ƴan mazaɓarsa bayan harin da matasa suka kai masa.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun, ya bukaci ƴarsa mai shekaru 30 da ta yi gaggawar fito mijin aure nan da shekara daya saboda ya gaji da ganinta.
Kotun Majistare da ke birnin Osogbo a jihar Osun ta daure tsohon shugaban karamar hukuma, Mista Tajudden Babatunde shekaru hudu a gidan gyaran hali.
A yayin da jam'iyyar APC reshen jihar Osun ta kai karar Rauf Aregbesola, tsohon gwamnan jihar ta kuma gargadi 'yayan jam'iyyar da su guji yin alaka da shi.
Jigon PDP ya zabi Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun da takwarorinsa na jihohin Delta da Adamawa, Sheriff Oborevwori da Ahmadu Fintiri matsayin gwarazan shekara.
Yawanci ana yawan samun matsala tsakanin gwamnoni da kuma sarakuna da ke jiharsu wanda hakan ya ke kawo musu matsaloli a zabukan da ake gudanarwa.
Sarkin Yarabawa Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi ya yi kira ga yarsa sarauniya Adeola Adeyeye kan ta fitar da miji yayin da take bikin cika shekaru 30 a duniya.
Jihar Osun
Samu kari