Jihar Ondo
Dubun wani dan sanda, Yusuf Anas ya cika bayan ya bayyana kansa a matsayin jami'in rundunar da kuma tura sakon bogi na biyan kudin wata waya da ya siya a jihar Ondo.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya sallami dukkan hadiman mataimakinsa na yada labarai, Lucky Ayedatiwa mako daya bayan dawowarsa daga jinya.
Jami'an tsaron Sibil Defens sun kama wani Malamin Coci bisa zargin zambar kuɗi Naira miliyan 1.67 na biza a jihar Ondo, sun bankado abubuwa da dama.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya koma bakin aiki a hukumance a ranar Alhamis, 8 ga watan Satumba bayan hutun jinya na watanni uku da ya tafi a kasar Jamus.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya dawo gids Najeriya daga ƙasar Jamus bayan fama da jinya ta tsawon watanni, matarsa ta tabbatar da labarin a shafinta.
Jimami yayin da hatsarin mota ya yi ajalin wasu mutane shida a kan hanyar Akure zuwa Owo da ke jihar Ondo, hukumar FRSC ta kwashi gawarwakin zuwa asibitin jihar
Wasu munanan haɗuran mota da suka auku sun salwantar da rayukan mutum takwas a jihohin Ogun da Ondo. Haɗuran sun auku ne a dalilin gudu wanda ya wuce ƙa'ida.
Bidiyo ya nuna jami'an ƙungiyar ƙwadago (NLC) a jihar Ondo da ma'aikata suna ba hammata iska kan yajin aikin gargaɗi na kwana 2 da ƙungiyar ta fara yau Talata.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Ondo, ya salwantar da rayukan mutum. Wasu mutum biyar kuma sum samu munanan raunika a dalilin hatsarin motar.
Jihar Ondo
Samu kari