Jihar Ondo
Wasu ƙusoshin jam'iyyar PDP da Zenith Labour Party sun sauya sheƙa zuwa All Progressive Congress a jihar Ondo yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar a 2024.
Jami'an hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon kasa (EFCC) sun kai samame cikin dare a jami'ar fasaha ta tarayya FUTA da ke Akure a jihar Ondo.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban jam'iyyar PDP na jihar Ondo, Fatai Adams ya rigamu gidan gaskiya. Marigayin ya rasu ne da sanyin safiyar ranar Laraba.
Wasu ƴan bindiga sun tare motar bas mai ɗaukar mutum 18, sun kwashe gaba ɗaya fasinjojin ciki a jihar Ondo ranar Jumu'a, dakarun tsaro sun bazama.
Tsohon mamban Majalisar jihar Ondo, Hon. Tomide Akinribido ya watsar da kashin jam’iyyar PDP tare da komawa APC mai mulkin jihar a jiya Juma'a 9 ga watan Faburairu.
'Yan sanda sun fara bincike bayan mutane sun gano gawar wata daliba 'yar aji 3 a kwance cikin jininta a dakinta da ke jami'ar AAUA a jihar Ondo, an fara bincike.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta sanar da ifeoluwa Ehindero na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben Majalisar Tarayya ta Akoko a jihar Ondo.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedayiwa, ya naɗa wasu mutum hudu a matsayin kwamishinoni mako biyu bayan ya tsige su daga mambobin majalisar zartaswa SEC.
Babban alkalin jihar Ondo, Mai shari'a Olusegun Odusola, ya rantsar da sabon mataimakin gwamnan jihar Ondo, Dakta Adelami, a wani taro yau Alhamis a Akure.
Jihar Ondo
Samu kari