Ogun
Kansiloli a ƙaramar hukumar Ijebu ta Gabas da ke jihar Ogun, sun sanar da dakatar da shugaban ƙaramar hukumar, Wale Adedayo. Hakan ya biyo bayan zargin da.
Jami'an ƴan sanda a jihar Ogun sun cafke wani fasto na cocin Cherubim and Seraphim Church, bisa zargin cinnawa wata budurwa wuta lokacin yi mata addu'a a cocin.
Wani matashi ya salwantar da ran mahaifinsa mai shekara 100 a duniya bayan ya ƙi dawo masa da kuɗinsa wanda hakan ya fusata shi ya aikata wannan ɗanyen aikin.
Shugabannin ƙananan hukumomi a jihar Ogun sun duƙa a gaban gwamna Dapo Abiodun, domin neman afuwarsa bayan ɗaya daga cikinsu ya rubuta wani ƙorafi a kansa.
Fasto David Oyedepo ya bayyana yadda Allah ya albarkaci cocinsa ya ke sauya jiragen sama kamar keken hawa, ya ce a yanzu haka ya na da jiragen sama akalla hudu.
Shugaban ƙaramar hukumar Ijebu ta gabas a jihar Ogun ya rubuta doguwar wasiƙa ga Osoba inda ya zargi gwamna Dapo Abiodun da zaluntar kananan hukumomin jihar.
Yayin da ake ci gaba da kuka, shugaba Tinubu ya ba da umarnin a raba kayan abinci ga mazauna jihar Ogun don tabbatar da sun samu hanyar cin abinci cikin sauki.
Kotun majistare da ke Ogun ta tasa keyar wasu mutane biyu daurin watanni uku a gidan kaso kan zargin sata a motocin kamfanin Dangote na kusan miliyan daya.
Sanata mai wakiltar Ogun ta yamma a majalisar dattawa, Sanata Solomon Adeola, ya zargi wasu jami'an soji da halaka babban hadiminsa a jihar Legas ranar Asabar.
Ogun
Samu kari