Ogun
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta dakatar da sakatarenta na ƙasa, Oladipupo Olayokun, daga kan muƙaminsa bisa wasu tuhume-tuhume da take yi masa.
Hukumar yan sandan farin kaya (DSS) ta gayyaci sakataren gwamnatin jihar Osun kuma ta tasa shi da tambayoyin tsawon awanni kan wasu zarge-zarge da ake masa.
Wani basarake ya rasa ransa bayan wata babbar mota ta murkushe shi har lahira a Sango Ota da ke jihar Ogun, Oban ya rasa ransa yayin saukowa daga adaidaita sahu
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da tsohon shugaban kwalejin ilmi a jiahr Ogun a wani farmaki da suka kai. Ƴan bindigan dai sun tsohon shugaban ne tare da matarsa.
Gwamnonin Kwara da Ogun sun amince da tallafin N10,000 duk wata ga ma'aikata a jihohinsu domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur da Shugaba Tinubu ya yi.
'Yan sanda sun cafke dalibai su 10 da suka ci zarafin malami bayan ya hana su satar amsa a jarabawa a jihar Ogun, sun tare shi ne bayan an tashi a makaranta.
Rayukan mutum shida ne suka bar duniya bayan sun kwankwaɗi barasa a jihar Ogun. Mutanen dai sun ce ga garin ku nan ne bayan shan barasar wacce abokinsu ya basu.
Yayin yakin neman zaben Bola Tinubu a jihar Ogun ya yi alkawarin rage farashin mai da zarar ya hau mulki, mutane suna ta yada faifan bidiyon don tuna baya.
An kama wani matashi da ake zargin ya shake wuyan mahaifiyarsa har lahira a karamar hukumar Ijebu-Ode da ke jihar Ogun, an tabbatar cewa matashin na shan kwaya.
Ogun
Samu kari