Ogun
An samu asarar rayukan mutum biyu bayan wani mummunan hatsarin mota ya ritsa da su a jihar Ogun. Wasu daga cikin wadanda hatsarin ya ritsa da su sun samu raunuka.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, ya na ɗab da kafa tarihi inda zai zama dan Arewa na farko da ya samu mukamin sarauta a Ijebu.
Kamfanin simintin Dangote ya bai wa dalibai 119 tallafin karatu ga 'yan asalin jihar Ogun da ke yankin Ibese da kamfanin ke gudanar da ayyukansa.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta bayyana cewa Fasto David Oyedepo ne ya mata addu'a ta samu mukamin Minista daga Shugaba Bola Tinubu.
Gwamnatin jihar Ogun ta sanar da sanya ladan N50m ga duk mutumin da ya taimaka bayanan sirri har aka kama yan bindigan da suka kashe daraktan kuɗi.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta tabbatar da cafke wasu miyagun mutane mutum biyu bisa zargin aikata laifin kisan kai na wani dalibin jami'ar OAU.
Sodiq Adebisi, wani dan wasan tamaula a jihar Ogun ya riga mu gidan gaskiya jim kaɗan bayan ya yanku jiki ya faɗi ana tsaka da ɗaukar horo a filin wasa.
Yan bindiga sun kai farmaki kan motar kuɗin gidan gwamnatin jihar Ogun, sun yi awon gaba da makudan kudi tare da ajalin akantan ofishin Gwamna Abiodun.
Yan fashi da makami sun kashe Taiwo Oyekanmi, daraktan kudi kuma akanta a ofishin gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun. Lamarin ya afku ne a ranar Laraba.
Ogun
Samu kari