Sarkin Kano
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yabawa Gwamna Abba Kabir da ƴan majalisar dokokin jihar kan wannan mataki da suka ɗauka na mayar da shi kan kujerarsa.
Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya jagoranci sallar Juma'a a masallacin dake fadar gwamnatin Kano. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan tabbatar masa da mulkin Kano.
Jagoran NNPP na ƙasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta zargin da ake masa cewa shi ya shirya rushe masarautun Kano domin Sanusi II ya dawo.
Tsohon gwamna babban bankin Najeriya, Muhammadu Sanusi II ya karɓi takardar shaidar naɗa shi Sarkin Kano karo na biyu daga hannu Gwamna Abba Kabir.
Tsohon gwamnan CBN Kingsley Moghalu ya taya Muhammadu Sanusi II murnar dawowa sarautar Kano. ya kuma yi kira kan samar da dokar kariya ga sarakuna.
Rikicin tsakanin Ado Bayero da Abubakar Rimi ya jawo kafa masarautun Gaya, Rano, Dutse da Auyo kafin a rusa su bayan kafa sabuwar gwamnatin Ali Bakinzuwa
ai martaba sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ida gidan gwamnatin Kano da safiyar yau Jumu'a domin karɓar takardar shaidar komawa kujerar sarauta.
Da karfe 9:00 na safiyar yau Juma'a Gwamna Abba Yusuf zai gabatar da takardar nadi ga Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a Africa House dake fadar gwamnatin Kano.
Wata babbar kotun tarayya karkashin jagorancin Mai shari’a Liman ta bayar da umurnin hana gwamnatin jihar Kano mayar da Sarki Muhammadu Sanusi II kan karagar mulki.
Sarkin Kano
Samu kari