Nyesom Wike
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya karyata cewa akwai rashin rashin jituwa tsakaninsa da Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas bayan zaben fidda gwani.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Abubakar Bukola Saraki, yace nam da ɗan lokaci jam'iyyar PDP zata dunƙule wuri ɗaya ta tunkari cika burin yan Najeriya
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya gayyaci sarkin Kano, shugaba Buhari da sauran jiga-jigan siyasan kasar nan don kaddamar da ayyuka a jiharsa da ke Kudu.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace matsalolin Najeeiya ba wai ayyukan yan fashin daji bane kaɗai, kaskantar da kananan kabilu na kara rura wutarkalubale.
Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya wanke kan shi daga zargin da ake yi masa, yace babu hannunsa a rigimar PDP, domin ba shi ya zuga Gwamnonin G5 ba.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya fada wa Gwamna Wike na Ribas cewa har yanzu kofar sulhu a bude take.
Yayin da PDP ke kara lumewa cikin rikici, tsohon shugaban Najeriya ya ce ba za ta sabu ba, zai kira zaman sulhu domin tabbatar da an yi komai cikin tsanaki.
Wasu cikin gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun fito sun ce cewa ba za su yi wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasar jam'iyyar aiki ba.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya bayyana irin dadin da ya ji sadda PDP da APC suka ba Atiku Abubakar da Bola Ahmad Tinubu tikitin takarar 2023.
Nyesom Wike
Samu kari