Nyesom Wike
Shugabannin jam'iyyar APC reshen jihar Ribas sun bayyana cewa ko ƙaɗan tsohon gwamna Nyesom Wike bai taimaki shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ɓa a zaben 2023.
Jam'iyyar PDP ta saka tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a kwamitin zabe a jihar Bayelsa bayan majalisar Dattawa ta tantance shi a matsayin ministan Bola.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunayen ministoci ga majalisar dattawa domin tantancewa. Wasu daga cikin ministocin ana yi musu kallon iyayen gida.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa majalisa ta kyale Wike ya wuce cikin ruwa sanyi ne saboda ya taɓa rike minista a Najeriya.
Tsohon ministan ayyuka a mulkin Olusegun Obasanjo, Adeseye Ogunlewe ya fadi dalilin da yasa aka ba wa tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike mukamin minista.
Tsohon gwamnan jihar Rivers ya samu sahalewar majalisar dattawa domin samun muƙamin minista a gwamnatin Tinubu. Wike ya ce ba zai ba Shugaba Tinubu kunya ba.
Adeseye Ogunlewe ya tabo batun wadanda Bola Ahmed Tinubu yake so su zama Ministoci, an ji za a tantance tsofaffin Gwamnoni da ‘Yan Majalisa cikin ruwan sanyi.
An rahoto cewa tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, na fuskantar matsin lamba kan nada shi minista da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi a ranar Alhamis.
Mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP na kasa Umar Damagum, ya ce za su dauki kwakkwaran mataki kan nadin Nyesom Wike a matsayin minista da Shugaba Tinubu ya yi.
Nyesom Wike
Samu kari