Nyesom Wike
Wani abin fashewa da ake kyautata zaton bam ne ya tarwatsa sakatariyar jam'iyyar APP da ke yankin Fatakwal a jihar Ribas da tsakar daren wayewar Litinin.
Matasa masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa sun kewaye gidan ministan Abuja, Nyesom Wike a birnin Fatakwal da ke jihar Rivers suna ihu da taken Najeriya.
Jam'iyyar PDP ta dakatar da tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom kan wasu zarge-zarge da dama da suka hada da cin dunduniyarta da kawo rudani.
Zanga-zanga a Najeriya ta sauya sabon salo bayan matasa sun tare tawagar motocin Gwama Siminalayi Fubara na jihar Rivers inda suka bukaci ya fito ya musu jawabi.
Sanata Ireti Kingibe da ke wakiltar Abuja ta yi martani kan zargin daukar nauyin masu zanga-zanga inda ta ce tsohon faifan bidiyo ake yadawa kan lamarin.
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga matasa masu jagorantar zanga zangar adawa da tsadar rayuwa kan su tattauna. Nyesom Wike ne ya yi kira ga matasan Najeriya.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa jami'an tsaro sun bankado wani sanata da ke daukar nauyin zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakile masu shirin gudanar da zanga-zanga a gobe Alhamis 1 ga watan Agustan 2024 inda ta ce a filin wasa kawai za su tsaya.
Shugaba Bola Tinubu ya dauki matakin kirkirar sabuwar sakatariya ta matasa bayan korafin matasa a Abuja inda ya ke ganin hakan zai hana su zanga-zanga.
Nyesom Wike
Samu kari