Nyesom Wike
Inistan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa ba ya tsoron taka manyan mutane da suka aikata ba daidai ba. Ya ce yana jin dadin taka su sosai.
Gwamna Siminalayi Fubara da aka dakatar a Rivers ya ce Bola Tinubu ya yi hikima wajen saka dokar ta baci. Fubara ya ce zai yi sulhu da ogansa, Nyesom Wike.
Nyesom Wike ya ce kin biyan haraji da mazauna babban birnin tarayya ke yi na hana ci gaba a Abuja, ya kuma lashi takobin kwace kadarorin da ba a biya wa haraji ba.
Ministan babbar birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa mutumin ya bam ya tashi da shi da ɗan kunar bakin wake ba ne, bai san hakan za ta faru ba.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku da Wike sun kauracewa taron NEC na PDP, yayin da jam’iyyar ta fitar da matsaya 10 da suka haɗa da kafa kwamitin rabon mukamai.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wik, ya yi martani mai zafi ga Sule Lamido bayan ya zarge shi da zama annoba ga jam'iyyar adawa ta PDP.
Duk da cewa Shuga Tinubu ya bada umarni, har yanzu FCTA ba ta bude hedikwatar PDP ba. Damagum ya zargi gwamnati da yunkurin hana ci gaban dimokuraɗiyya.
Sule Lamido ya ce ba zai sake zuwa taron PDP ba ma damar jam'iyyar ba ta kori Wike da Ortom ba. Lamido ya kuma Wike bala'i ne domin yana cin dunduniyar jam'iyyar.
Kotu ta ba da umarnin kama daraktan FCTA, Joseph Eriki, da wasu 10 bisa tuhumar jabun takardu, shiga filaye ba bisa ka’ida ba da haɗin baki da sauran laifuffuka.
Nyesom Wike
Samu kari