Nyesom Wike
Bola Ahmed Tinubu ya yi zama da kusoshin siyasar Ribas domin a birne sabanin da ya jawo rikici. Mun tattaro jerin mutum 10 da aka yi taron sulhu da su a Aso Villa
Shugaba Bola Tinubu ya roki Nyesom Wike ya sake bai wa Gwamna Fubara na jihar Rivers dama inda ya soki gwmnan da matakin rushe Majalisar Dokokin jihar.
Nyesom Wike ya ce mutanen da ke zaune a yankin Nuwalege su bar gidajensu domin za a rusa su. Rundunar sojojin sama su ka bukaci a tashi unguwar Nuwalege.
Ana ta kokarin ganin an sasanta sabon Gwamnan Ribas da Nyesom Wike. A nan aka ji Shugaban kasa ya yi watsa-watsa da Gwamna Simi Fubara wajen taron sulhu.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana dalilin da ya sanya ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar, Nyesom Wike.
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagun, ya ce babu wani ɗan jam'iyar da ya fi karfin a hukunta shi, yana cewa Wike da wasu zasu ɗanɗana kuɗarsu.
Demola Rewaju ya fadi yadda Nyesom Wike zai yi amfani da PDP wajen taimakawa Tinubu a 2027. Demola Rewaju ya bukaci NWC da NEC su zauna a kan sha'anin Wike.
Mambobin kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ta ƙasa sun shiga ganawar gaggawa a Abuja domin nazari kan yarjejeniyar sulhun rikicin siyasar jihar Ribas.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sanya kafa ta yi fatali da yarjejeniya takwas da Shugaba Tinubu ya cimmawa domin warware rikicin Rivers.
Nyesom Wike
Samu kari