Matasan Najeriya
Wata mata ta dauki bidiyon wasu 'yan 419 da suka yi kokarin damfarar mutane a cikin mota yayin da suka dauki kudurin ba da kudi ta wata hanyar rashin gaskiya.
Saurayi ya gani yadda budurwar da zai aura ta ci amanarsa ta hanyar kai ziyarar karshe tare da aikata badala da tsohon saurayinta a wani yanki na kasar nan.
Wata matashiyar budurwa ta bayyana irin gwagwarmayar da ta sha kafin ta kammala karatunta na digiri, ciki harda mutuwar aurenta da kuma yajin aiki sau biyu.
Jami'an rundunar Hisbah ta jihar Kebhi da ke arewa maso yammacin Najeriya sun damke wasu yara matasa maza da mata 12 suna aikata laifukan rashin kunya a Otal.
Za a ga bidiyon yadda wata budurwa ta ba wa wani saurayi lambar waya cikin taro ya dauki hankalin kowa, kamar tana tare da wani saurayin daban amma ba a fasa ba
Kisihi ya sanya wani matashi aikin dana sani yayin da aka daure shi shekaru bakwai a gidan yari saboda ya watsawa budurwarsa da daurayinta ruwan acid a Legas.
Mata da yawa sun fito takarar Gwamnoni, ‘Yan majalisa da Sanatoci, mafi yawan wadanda ake shirin rantsarwa a matakai dabam-dabam maza ne, adadinsu ya kai 96%
Wara yarinya ta fito, tana sallah daidai ba tare da wata bata ya jawo hankalin al'umma. Bidiyon ya nuna yadda yarinyar take nuna kwarewa da kwaikwayon sallah.
Daliban Najeriya da ke makale a Sudan yayin da kasar ke cikin yaki gadan-gaban sun koka kan mawuyacin halin da suke ciki inda suka ce basu da ruwa da abinci.
Matasan Najeriya
Samu kari