Matasan Najeriya
Kotun yanki a Jos da ke jihar Plateau ta daure matashi mai suna Jemilu Bala watanni shida a gidan gyaran hali kan zargin satar Maggi da kuma sabulu.
Gwamnatin jihar Ogun ta sanar da sanya ladan N50m ga duk mutumin da ya taimaka bayanan sirri har aka kama yan bindigan da suka kashe daraktan kuɗi.
Wata matashiya yar Najeriya ta ba da labarin yadda take fafutukar rayuwa bayan ta siyar da kayan shagonta a Najeriya sannan ta koma Spain. Ta zama manomiya.
Kamfanin Amurka mai sarrafa Pampers, Always, Oral B, Ariel, Ambi-pur, SafeGuard, Olay da Gillette ya sanar da daina aiki a Najeriya. Kamfanin ya koka da halin kasar.
Ngozi Okonjo-Iweala tana cikin matan da duniya ta tabbatar da cewa sun yi fice a bana. A jerin sunayen matan da su ka fi kowa tasiri a duniya a 2023 akwai Rihana.
Gwamnatin Tarayya ta ware makudan kudade har naira biliyan 150 don kananan 'yan kasuwa da masana'antu a kokarin rage radadin cire tallafin man fetur.
Tsohon dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar PRP a zaben 2023, Salihu Tanko Yakasai ya yi musayar yawu da wata budurwa da ta kira shi da dan midiya a twitter.
Aisha Babangida, diyar tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida ta bayyana yadda iyaye ke koya wa 'ya;yansu shaye-shaye da rashin kula da su a gidaje.
Wani matashi mai suna John Clarkson ya yi ajalin kawunsa, Mohammed Clarkson a jihar Adamawa kan zargin maita, kotu ta tasa keyarsa zuwa gidan kaso.
Matasan Najeriya
Samu kari