Matasan Najeriya
Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki malaman addinin da ke cewa zanga-zanga haramun ce inda ya ce Allah ne ya aiko matasa domin su dawo da 'yan siyasa cikin hankalinsu.
Babbar kotun kasar Kenya ta dakatar da rundunar yan sandan kasar daga hana matasa gudanar da zanga zanga a fadin kasar. A jiya Alhamis kotun ta yi hukunci.
Hukumar NOA ta ce ta gano bayanan wadanda ke daukar nauyin matasa su gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Tinubu kan matsin tattalin arziki.
Wata kotun shari’ar Musulunci da ke zamanta a Rijiyar Zaki, ta sanya ranar 1 ga Agusta domin yanke hukunci kan matashin da ake zargin ya kashe masallata a Kano.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Dele Momodu ya shawarci Bola Tinubu kan yadda zai samu nasara a zaben shekarar 2027, ya bukaci a daina raba tallafi
Dan Gwamna Babagana Umara Zulum ya karyata zargin da ake masa na an tsare shi a kasar Indiya bisa laifin kashe wani dan kasar China a gidan rawa da daddare.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya gargadi matasan Najeriya kan cewa kar su fito zanga zanga kuma ya fadi yadda jami'an tsaro za su yi maganin masu zuga su.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya gwangwaje matasa nasu yiwa ƙasa hidima da aka tura jihar da kyautar makudan kudi don su ji daɗin yin aiki.
Oba Rilwan Akiolu ya roki 'yan Najeriya su kara hakuri da gwamnatin Bola Tinubu, tare da bukatar a mayar da Legas babban birnin tarayyar kasar nan.
Matasan Najeriya
Samu kari