Albashin ma'aikatan najeriya
Kungiyar kwadago sun sun kulle asibitin koyarwa na Muhammad Abdullahi Wase da ke jihar Kano sakamakon yajin aiki. Marasa lafiya da dama sun koka.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana bukatar kungiyar kwadago ta NLC na mafi karancin albashi zai jawo matsala ga ma'aikata.
Rundunar 'yan sanda ta nemi kungiyoyin kwadago da su bi doka da oda ta hanyar janye aikin aikin sa suka fara a safiyar yau Litinin kan mafi ƙarancin albashi.
Hukumar kula da rarraba wutar lantarki ta Najeriya (TCN) ya ce "Kungiyar kwadago ta rufe" tushen wutar lantarki na kasa, sakamakon yajin aikin da NLC daTUC.
Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun ce babu ja da baya kan yajin aikin da za su shiga gobe Litinin duk da kokarin majalisar dokokin na hana faruwar hakan.
A wani yunkuri na dakile shirin yajin aikin da aka shirya yi a fadin kasar nan, majalisar tarayya da shugabannin kungiyoyin kwadago sun gana a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga kungiyoyin kwagadon NLC da TUC kan tafiya yajin aiki a gobe Litinin. Ministan yada labarai, Idris Muhammad ne ya yi kiran.
Kungiyoyin kwadago sun bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya sanya baki a tattaunawar da ake yi kan mafi karancin albashi domin hana shiga yajin aiki.
Gwamnatin tarayya ta kungiyoyin kwadago za su koma teburin tattaunawa domin sake duba kan batun mafi karancin albashi da yake ta yamutsa hazo a kasar nan.
Albashin ma'aikatan najeriya
Samu kari