Yaran masu kudi
Jama'a sun shiga mamaki yayin da wani mutum ya hau jirgi da kudade, ya sako kudade daga sama a matsayin kyauta ga wadanda ke bibiyarsa a kafar yanar gizo.
Aminu Dantata ya bada labarin silar arzikinsu na tsawon shekara da shekaru. A yau ‘Dantata ya na da filaye a Saudi Arabia, Dubai, Dubai, Masar, Jamus
Kusan an yi ba ayi ba ne a kamfanin BUA, bayan an gama murnar sauke kudin buhun simintin, kamfanin ya tashi farashin fulawa, sukari, taliya a 'yan kwanakin nan.
Maawaki Davido ya bayyana cewa, matsalar 'yan Najeriya ba komai bane face yadda kudi ke ba da wahalar samu da kuma yadda kowa ke bukatar mafita ga rayuwar.
Mun tattaro sunayen fitattun mutanen da saki ya jawo masu asarar daloli. Daga ciki akwai Jeff Bezos wanda rabuwarsa da MacKenzie Scott ta jawo ta mallaki $30bn.
Yayin da kasa ke ci gaba da rushewa ta fannin tattalin arziki, an bayyana yadda Dangote ya sake samun zunzurtun ribar kudi a kamfaninsa na siminta a kwanan nan.
Mai kudin duniya, Elon Musk, ya samu ribar dala biliyan 11 a dare daya yayin da hannun jarin kamfanin Tesla, ya kara daraja inda shi kuma Dangote ya yi asara.
Budurwa ƴar Najeriya ta samu N245k a Twitter bayan manhajar ta fara biyan kuɗaɗe masu yawa a wani sabon shiri. Mutane yanzu za su riƙa samun kuɗi a Twitter.
Yayin da ake ci gaba da shan wahala a Najeriya, Dangote ma ba a bar shi a baya ba. Ya samu asarar $400m a rana daya, ya samu saukar darajar arziki mai yawa.
Yaran masu kudi
Samu kari