Yaran masu kudi
Rahoton da mu ka samu ya nuna Aliko Dangote ya yi bajinta a Afrika, ya zama na 124 a jerin Attajiran Duniya. Kamfaninsa ya na samar da metric ton miliyan 48.6.
Dangote ya ci gaba da rike matsayin wanda ya fi kowa kudi a Afrika. Mujallar Forbes ta bayyana cewa Aliko Dangote ne mutum na 124 a jerin mutane 200 da suka fi.
Sahibar Attajirin Duniya, Silvio Berlusconi za ta tashi da N75bn bayan ta gama yin takaba.Marigayi Berlusconi da ya rasu kwanan nan ya bar Naira Tiriliyan 5.
Shugabanni mata na jerin kamfanonin Najeriyan sun karbi albashi mai tsoka sosai bayan kamfanonin da suke jagoranta sun samu gagarumin riba a shekarar 2022.
Yayin da kamfanin Twitter ya kasance daya daga wadanda ba sa biya biyan kudi, Musk ya gano hanyar da ya ce zai fara ba da kudi ga jama'ar kafar bisa sharadi.
Emmanuella Mayaki wata ‘yar Najeriya ce mai shekara 13 da haihuwa da za ta fara karatu a jami’a, za tayi digiri a komfuta a jami’ar Mary Baldwin da ke Amurka.
Faifan bidiyon wata uwa mai 'ya'ya 11 makafi ya yadu, inda ta bayyana yadda ta ke kula da yaran nata a ko wane lokaci tun da babu wanda yake gani a cikinsu.
Jami'an 'yan sandan jihar Niger ta kama wata mata mai suna Damilola Akinnowuno bisa zargin damfarar mutane fiye da 100 makudan kudaden da ya kai N150m a jihar.
Wani mahaifi ya nemi dansa dan shekara 19 ya mayar da kudi har N38m da ya ciyo a wasan caca da ya buga da N450. Dan uwan yaron ne ya wallafa labarin a kafafen.
Yaran masu kudi
Samu kari