Fadar shugaban kasa
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da tsohon gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, da gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, a Aso Villa.
Shugaban Najeriya, Alhaji Bola Ahmed Tinubu ya gana da Oba na Benin, mai martaba Ewuare II a fadar shugaban kasa da ke babban birnin tarayya Abuja ranar Jumua.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya karbi bakuncin Sanata Godswill Akpabio tare da tawagar majalisar dattawa, ya ce bai tunanin zama shugaban ECOWAS ba.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana dokar ta ɓaci kan samar da abinci a Najeriya, ya umarci komai ya koma karkashin majalisar tsaro ta ƙasa.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na taron sirri yanzu haka da tawagar gwamnonin Najeriya rukunin farko bayan dawowar mulkin demokuraɗiyya a 1999.
A karon farko tun bayan naɗa shi a matsayin mukaddashi, shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da shugaban hukumar EFCC na ƙasa, Abdulkarim Chukkol a Aso Rock Abuja.
A yanzu haka, shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na cikin wata ganawar sirri da gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Bola Ahmed Tinubu ya iso Najeriya bayan an gama taron kungiyar ECOWAS. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila da tsofaffin Gwamnoni su ka tarbo Tinubu a tashar jirgin sama.
Shehu Sani ya shawarci Shugaba Tinubu da ya kauracewa aikata wasu kurakurai guda biyu a yayin gudanar da mulkinsa. Shehu wanda tsohon sanata ne na Kaduna ta.
Fadar shugaban kasa
Samu kari