Fadar shugaban kasa
Ministan Kimiyya da Fasaha, Geoffrey Nnaji, ya yi murabus bayan an zarge shi da amfani da jabun takardun makaranta da NYSC, Tinubu ya karɓi murabus din ministan.
Mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara da amaryarsa sun gana da Bola Ahmed Tinubu inda suka nuna goyon baya ga shugabancinsa mai adalci a Najeriya.
Fadar shugaban kasan Najeriya ta yi martani kan zargin da ake yi wa Minsitan kimiyya da fasaha na yin amfani da takardun bogi. Ta ce a jira hukuncin kotu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar kula da jin dadin alhazai ta Najeriya watau NAHCON ta gaggauta rage kudin kujerar hajjin badi, 2026.
Gwamna Alex Otti ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da batun sakin shugaban IPOB, Nnamdi Kanu domin samar da zaman lafiya a Kudu maso Gabas.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na shirye shiryen nemo wanda ya cancanci rike hukumar zaben Najeriya watau INEC, ya fara nazari kan Farfesa Amupitan.
Shugaba Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa ta samu damar fara gyara tattalin arziki bayan da ta same shi a mawuyacin hali, kuma ta inganta tsaro a fadin kasar.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan samun yancin Najeriya da cika shekara 65. Ya yi maganganu da samun tattali da man fetur a Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda hadimin Shugaban Kasa, AbdulAziz AbdulAzizi ya dura a kan hadakar 'yan adawa da shirin da su ke yi gabanin zaben 2027.
Fadar shugaban kasa
Samu kari