Fadar shugaban kasa
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma dattijon ƙasa, Pa Bisi Akande ya bayyana cewa Bola Tinubu ya gaya masa rashin lafiyar da ke masa ciwo kafin zaɓen 2023.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da wasu kudi ya haura Dala biliyan daya da ya karbo daga bankin raya kasashen Afrika da zummar gyara matsalar wutar lantarki.
Tsohon gwmanan jihar Osun, Bisi Akande ya bayyana rawar da ya taka wajen shawo kan Bola Ahmed Tinubu ya amince da nemi zama shugaban ƙasa a zaɓen 2023.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga yanayin jimami da alhinin rasuwar babban yayan gwamnan jihar Oyo, wanda Allah ya yi wa rasuwa ranar Juma'a.
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya tabbatar da cewa gwamnatin APC na yaki da cin hanci, gyaran tattalin arziki, da inganta tsarin dimokuradiyya.
Ministan harkokin kasashen wajen Najeriya, Yusuf Tuggar, ya kare yawan tafuye-tafiyen da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yake yi. Ya ce ya kamata ya kara yawansu.
Shugaba Tinubu zai halarci Taron Makamashi a Tanzania, inda zai yi jawabi kan kokarin Najeriya na samar da wuta ga kowa da inganta makamashi mai tsafta a Afirka.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta raba tallafin kudi na Naira biliyan 4 ga gidaje miliyan 10 a Najeriya. Gwamnatin tarayya za ta raba bashin Naira biliyan 2 ga manoma.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na ganawa yanzu haka da gwamnan Ribas, Sim.Fubara da wakilan Ogoni a fadarsa da ke Abuja, manyan kusoshi sun hallara.
Fadar shugaban kasa
Samu kari