Hukumar Sojin Najeriya
Wani tsohon mamba a majalisar dokokin jihar Anambra dake kudu maso gabashin Najeriya, Sylvester Okeke, ya shiga hannun masu garkuwa da mutane a kan hanyar gida.
Yayin da ake yakin neman zabe sai aka ji an yi Garkuwa da Tsohon ‘Dan Majalisar Tarayya da Wani ‘Dan Takaran Sanata na mazabar Kudancin Ebonyi a jam'iyyar LP
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake zaton Fulani makiyaya ne sun tarfa wani Magajin Gari a jihar Filato bayan kammala Sallan Isha'i, sun yi awon gaba da shi.
Lucky Irabor, shugaban hafson tsaro a Najeriya ya ce babu jihar da gwamnati ta ba ikon mallakar makamai masu sarrafa kansu musamman ga 'yan banga a jihohin.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake kyautata zaton yan fashin daji ne sun kashe dan Banga, sun yi garkuwa da ɗan wani mamban majalisar dokokin jihar Sakkwato.
Wasu miyagun yan bindiga da ake zaton makasa ne sun yi ajalin wasu mambobin kungiyar Yan Bangan jihar Anambra a wata mashaya a yankin karamar hukumar Aguata.
Rundunar sojin Najeriya ta damke wani soja da ake zargi da satar makamai tare da kaiwa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne. Yana aiki da OPHK Mainok dake Borno.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kai farmaki caji Ofis ɗin yan sanda dake Arum Inyi ƙaramar hukumar Oji-River, jihar Enugu, sun yi ta'asa
Duk da ikirarin da gwamnatin tarayy ake yi cewa jami'an tsaro sun ci karfin yan ta'adɗa a arewacin Najeriya, an sake kashe wani shugaban al'umma a jihar Filato.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari