Hukumar Sojin Najeriya
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun sako 'ya'yan tsohon akanta-janar na jihar Zamfara, Abubakar Furfuri da suka sace tun watan Maris din da ta gabata na shekara nan.
Sojoji da suka je maganin masu tada zaune tsaye sun shiga fada da matasa. Ba wannan ne karon farko da aka samu irin wannan takaddama a yakin kudu maso gabas ba.
Sababbin salon da sojoji da sauran dakaru suka dauka yana taimakawa. Janar Babagana Monguno wanda shi ne Mai bada shawara a kan sha’anin tsaro ya fadi haka
Sojojin Najeriya su yi nasarar hallaka kasurgumin dan bindigan da ya addabi yankun jihar Zamafa. An kuma kwato wasu makamai da kayayyaki masu daraja sosai.
Wasu tsagerun 'yan fashin jeji sun yi garkuwa da matar aure mai ɗauke da juna biyu da ɗiyarta matashiya a kauyen Akilibudake kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja
Jami'an leken asiri sun samu nasarar kama wani matashi a jihar Kaduna wanda ke tarban bakin sabbin yan ta'addan ISWAP kuma yana basu masauki kan su fara kisa.
An kama wasu miyagun mutane dauke da makamai a Abuja a wurin hakar ma'adinai. An kama su dauke da muggan makamai da sauran kayayyakin aikata laifuka daban-daban
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta bayyana adadin 'yan ta'addan Boko Haram da sojoji suka kama a cikin kasa da mako biyu na aikin da jami'an tsaro suka gudanar.
Wasu bayanai sun nuna cewa mutane na tsaka da saye da sayarwa a kasuwar Gidan Guga ba zato yan bindiga suka shigo suka bude musu wuta, da yawa sun jikkata.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari