NLC
NLC ta ce sai an duba yanayin rayuwar yau wajen yanke mafi karancin albashi. Joe Ajaero ya ce tun da Ibrahim Badamasi Babangida ya fito da tsarin SAP ake wahala.
Ƙungiyoyin kwadago sun bayyana cewa za su bijirewa matakin gwamnatin tarayya na rage kudin da aka ware domin karin albashi ga ma'aikatan gwamnatin tarayya.
Shugaban NLC ya zo Jihar Imo ne su na kus-kus da zabe, Gwamna Hope Uzodinma ya ce siyasa ya shigasa, shiyasa aka laka masa dukan shiga yajin-aiki.
Kungiyar kwadago ta NLC, ta lissafa sunayen wasu jami'an gwamnati, 'yan sanda, ciki har da tsohon kwamishan 'yan sanda na jihar Imo da take so a hukunta.
A daren Laraba 15 ga watan Nuwamba ne Majalisar zartaswar kungiyar kwadago ta Najeriya da kuma kungiyar ‘yan kasuwa sun dakatar da yajin aikin da suke yi.
Shugabannin kungiyoyin kwadago sun ce za su tattauna da mambobinsu bayan ganawarsu da tawagar gwamnatin tarayya a ranar Laraba, 15 ga watan Nuwamba.
Majalisar dattawan Najeriya ta buƙaci kungiyoyin kwadago na ƙasa su hakura su janye yajin aikin da suka fara domin nuna suna kishin ƙasa da bin doka da oda.
Gwamnatin tarayya ta shiga ganawa da kungiyoyin NLC da TUC don tattauna hanyoyin da za a bi don kawo karshen yajin yajin gama gari da kungiyoyin suka shiga.
Ta hanyar gabatar da kudirin gaggawa da ya shafi kasa, dan majalisar ya gabatar da bukata ga shuwagabannin majalisar da su gaggauta kawo karshen yajin aikin.
NLC
Samu kari