Labaran tattalin arzikin Najeriya
Sanata Ahmed Wadada ya karyata zargin cewa Shugaba Bola Tinubu na neman kawo cikas ga tattalin arzikin Arewacin Najeriya ta hanyar kudirin gyaran haraji.
Jihohin Najeriya sun gabatar da kasafin kudin 2025, yayin da ake sa ran hakan zai taimaka wajen rage bakin talauci da tsadar rayuwa da ta da ya addabi jama'a.
A watan Nuwambar 2024 an sake fitar da rahoton jihohin da suka fi samar da harajin VAT a Najeriya inda muka ware muku fitattun jihohin Arewa biyar da suka yi fice.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya kara ba 'yan Najeriya hakuri game da mulkin Bola Tinubu inda ya ce yana aiki tukuru domin warware matsalolin kasa.
Shugaba Bola Tinubu ya yi magana kan cire tallafin man fetur inda ya ce babu nadamar da ya yi na daukar matakin a ranar 29 ga watan Mayu 2023 a Abuja.
Shugaban karamar hukumar Ikeja a jihar Lagos, Mojeed Balogun ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan bakwai don shekarar 2025 ga majalisar dokokin yankin.
Gwamnatin tarayya ta ciyo bashin Naira Tiriliyan 5.84 ta hannun FGN a shekarar 2024 domin magance gibin kasafin kudin shekarar. Rahoto ya yi karin bayani kan rancen.
Gwamnatin Kano za ta hukunta masu kauce wa biyan haraji a 2025 tare da ƙaddamar da sabon tsarin karɓa, wanda zai samar da biliyoyin kuɗaɗe a shekara mai zuwa.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya yi magana kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce tsare-tsarensa suna kan hanya duk da matsin da ake ciki.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari