Labaran tattalin arzikin Najeriya
Majalisar Wakilan Tarayya ta bayyana cewa tana goyon bayan tsare-tsaren karbo bashin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu domin bunkasa tattalin arziki.
Ba tare da lambar TIN ba, mai biyan haraji ba zai iya amfani da asusun banki, inshora, asusun fansho, ko asusun zuba jari ba, kuma, zai fuskanci hukunci daga 2026.
Kamfanin NNPC ya samu ₦1.06trn daga ribar PSC tsakanin Janairu–Agusta 2025 amma bai tura kudin rabosan ga FAAC ba, abin da ya jawo tambayoyi kan kudaden shiga.
Kwamitin FAAC ya raba Naira tiriliyan 2.225 ga gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi a Agusta 2025, mafi girma a tarihi, bayan karin kudaden VAT da haraji.
Attajirin Afrika ya bayyana kalulabalen da ya fuskanta wajen kafa kamfanin siminti a jihar Benue inda mutanen yankin suka hana shi sai ya tafi jihar Kogi.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi magana kan hanyar bunkasa tattalin arziki da bukatar ƙasashe su haɗa kai wajen yakar yunwa da bunƙasa noma.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya bayyana cewa gwamnatin Muhammadu Buhari ne ta lalata tattalin Najeriya, Tinubu kuma yana gyara shi.
Gwamnatin jihar Anambra ta kammala shirin tallafawa matasa 8,300 da kuɗi N3.5bn a ƙarƙashin shirin '1Youth2Skills Plus' domin taimaka musu su fara kasuwanci.
Fadar shugaban kasa ta ce hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya na dab da sauka zuwa kasa sosai inda ta ba da tabbacin hakan saboda matakan da ake dauka.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari