Hukumar NDLEA
Hukumar Hisbah ta jihar Yobe tare da hadin guiwar hukumomin NDLEA da NSCDC sun rufe 'Maina Lodge' a birnin Damaturu, inda suka kama katon 209 na giya.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya nuna matukar damuwarsa kan yadda ta'ammali da miyagun kwayoyi ke ci gaba da yaduwa tsakanin matasan Arewa.
Za ku ji cewa hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA ta kama wata mata da ta ɓoye kwayoyi a al'aurarta, sannan ta hadiyi wasu da dama.
Kotun Amurka ta ba hukumomi umarnin sakin takardun sirri da suka shafi shugaban Najeriya Bola Tinubu da wasu mutane 4. Za a saki takardun a ranar 2 ga Mayu.
Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) sun cafke wata hodar iblis da aka boye cikin littattafan addin don kai wa kasar Saudiyya.
Wata kotun tarayya a ƙasar Amurka ta umurci hukumar FBI da DEA su saki bayanan binciken da suka shafi Bola Tinubu kan zargin safarar miyagun kwayoyi.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta cafke wasu jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) kan zargin harbe wata yarinya har lahira.
Gwamnatin Faransa ta jaddada aniyarta ta yaki da miyagun kwayoyi. Faransa za ta taimaka wa NDLEA wajen ba jami'anta horo da kwarewa a fannoni daban daban.
Jami’in NDLEA, Aliyu Imran, ya rasa ransa a Kaduna bayan wasu fusatattu sun banka masa wuta. Iyalansa sun zargi NDLEA da sakaci, amma hukumar ta yi martani.
Hukumar NDLEA
Samu kari