Hukumar Sojin Saman Najeriya
A cigaba da kai samame da ƙakƙauta wa da dakarun Operation Haɗin Kai ke yi a arewa maso gabashin Najeriya, sun samu dumbin nasarori cikin mako biyu inji DHQ.
Wani samame da jirgin yakin rundunar sojojin saman Najeriya ya kai wani kauye a Kaduna, ya yi nasarar halaka kasurgumin ɗan ta'adda, Alhaji Shanono da mayaka 17
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce dakarun ta sun kashe yan ta'adda 30 tare da lalata maboyar su a birnin Abuja Dakarun 7 Guards Battalion da hadin gwiwar rundunar
Kudin fansa ya jawo ‘Yan ta’adda suka lakadawa fasinjojin jirgin Kaduna-Abuja duka, hakan ne asalin dalilin da ya sa ‘Yan ta’adda suka fitar da bidiyo a jiya.
Boko Haram sun yi shirin garkuwa da Yaran Kashim Shettima. ‘Dan ta’addan da ya tsara wannan, ya shiga har gidan Gwamna, kafin ya yi nasara, sai aka cafke shi.
An yi ram da daya daga cikin wadanda suka tsere daga gidan kurkukun Kuje a tashar mota. Suleiman Idi yana cikin ‘yan ta’addan da suka sulale daga kurkukun Kuje.
‘Yan ta’adda sun sake sakin wasu daga cikin matafiyan da aka tare a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna watanni uku da suka wuce, wadannan mutane sun yi kwanaki 103
Da aka fasa gidan gyara hali cikin dare a Kuje, ‘yan ta’addan da suka yi danyen aikin sun yi wa’azi da harshen Fulanci, Hausa, da Ebira, sannan suka raba kudi.
Bayan faramin da aka kai wa ayarin motocin shugaban kasa da kashe kwamandan yan sanda, jirgin NAF ya bi yan bindiga har jeji ya musu luguden wuta a Safana.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari