Hukumar yan sandan NAjeriya
Gwamnonin Arewa karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya sun yi Allah-wadai da kisan matafiya a Edo, suna cewa wannan abin takaici ne da ya sabawa doka.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bukaci hukumomin tsaro su gudanar da bincike na adalci kuma a bayyane kan kisan ƴan Arewa a Edo.
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya yi Allah wadai da kisan matafiya ƴan Arewa da aka ce suna hanyar zuwa Kano a jihar Edo, ya nemi a ɗauki mataki.
Rundunar 'yan sandan Kano karkashin CP Ibrahim Adamu Bakori ta tabbatar da samun bayanan cewa za a iya hatsaniya a yayin hawan bukukuwan Sallah karama.
Fitaccen mai sharhi, Reno Omokri, ya soki kisan wasu matafiya da ake zargin suna kan hanyarsu daga Port Harcourt zuwa Kano don hutun bukukuwan Sallah.
Yayin da ake fargaba kan bukukuwan sallah a Kano, rundunar 'yan sanda ta tabbatar da tsauraran matakan tsaro kafin da bayan bukukuwan duk da rigimar sarauta.
Gwamnatin jihar Yobe ta nemi jama'a su kwantar da hankalinsu bayan ta karyata labarin cewa ƴan Boko Haram sun ba wasu wa'adi su fice daga cikin garuruwansu.
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai harin ta'addanci kan jami'an tsaro na hukumar hana fasa kwauri ta kasa. Sun hallaka mutum uku a yayin harin.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai, sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. Tsagerun sun hallaka mutane bayan sun bude wuta kan mutane.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari