Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani masoyin gwamnan jihar Borno ya rasa yaransa guda biyu. An tsinci gawarwakin yaran ne 'yan kwanaki bayan sace su yayin da suke wasa a gidansa.
Babbar Kotun Tarayya Mai zamana Abuja ta yi barazanar cewa za ta ba da umarnin kwamuso Sanata Andy Uba matukar ya gana gurfana a gabanta a watan Oktoba.
Rundunar yan sanda ta cafke wani malami a makarantar Tsangya bisa zarginsa da azabtar da dalibin makarantar a yankin karamar hukumar Darazo a Bauchi.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Kwara. 'Yan bindigan sun hallaka jami'in dan sanda tare da yin awon gaba da wasu.
Wasu miyagun yan bindiga da ba a san manufarsu ba sun yi awon gaba da matar fasto a yankin karamar hukumar Obi da ke jihar Nasarawa, sun hada da wata bakuwa.
An tabbatar da mutuwar dakarun takwas na rundunar yan sanda takwas da aka nema aka rasa bayan arangama da yan bindiga a jihar Benuwai ranar juma'a da ta gabata.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun yi garkuwa da wani basarake tare da wasu mata zuwa cikin daji.
'Yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda biyar da wani mutum daya a wurare daban-daban a Abugi da Isanlu, jihar Kogi, tare da kwace bindigoginsu.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin kwanton bauna kan jami'an tsaro a jihar Benue. Ana fargabar cewa an hallaka sama da jami'ai guda 10.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari