Hukumar Kwastam
Hukumar Kwastam a yankin jihar Kebbi ta tabbatar da cewa wasu matasa da ake zargin barayin shinkafa ne sun sace buhunnan shinkafa 29 a ofishinsu.
Yayin da Shugaba ta ba umarnin bude iyakokin Najeriya da Nijar, hukumar Kwastam a yankin jihar Kebbi ta bude iyaka da ke Kamba domin inganta kasuwanci.
Hukumar Kwastam a tsibirin Tin-Can da ke jihar Legas ta yi nasarar dakile kokarin shigo da muggan makamai da miyagun kwayoyi Najeriya a yau Juma'a.
Yayin ake ta kiraye-kirayen bude iyakoki ga Shugaba Tinubu a Najeriya, a karshe shugaban ya saurari koken jama'a ya umarci bude iyakokin Najeriya da Nijar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar hana fasa kwauri ta kasa watau Kwastam, da ta mayar da kayan abincin da ta kwace ga mutanen da ke da su.
Yayin da ake ta kiraye-kirayen bude iyakokin Najeriya da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rufe, a yanzu Shugaba Tinubu ya na tunanin sake bude iyakar.
Hukumar Kwastam ta yi nasarar cafke wata tirela makare da buhunan wake fiye da 400 da ke shirin fitar da shi zuwa kasashen ketare ba bisa ka'ida ba.
Hukumar Kwastam a Najeriya ta sanar da cewa za ta sake raba kayan abinci musamman shinkafa a karo na biyu bayan rabon na farko a jihar Legas a makon da ya wuce.
Kwastam ta ce kusan N200m ake samu a kowace sa'a watau kusan N5bn kenan a wata daga tashar Apapa. Duk ranar Allah sai jami’an sun tatsi Naira Biliyan 4 a tashar.
Hukumar Kwastam
Samu kari